Gaskiya ce da
ba mai iya tunkararta sai mai son zuciyarsa, wanda a karshe ke dawowa da
sabanin nasara.
Dalilai ne ganin kowa, a fayyace wandanda ke nuna raba kan al-ummar muslunci da wani suna ko aiki bai inganta ba, kuma ma'abotan haka nasara ta yi nisa ga barin su, koda kuwa sun ga hotonta a tafukan su.
Abu ne sananne, idan wata kungiya ta yi karfi jin kanta take kamar wata daula a cikin daula, haka kuma abin yake,
in ta zama a manhajin khawarij ta sake harshenta akan shugabaninta, daga bisani ta dauko takobi domin yakarsu,
in kuma tare suke da Ibadhiyyah su dinga ganin tsirar su da kafirtar yan uwansu,
duk a sakamakon fifita maganar shugabanta akan shugaban daula, zaka iske da'arta ta karanta dangane da na gabanta.
Bugu da kari, kowace kungiya ba ta rasa manufofi na kashin kanta: wadanda ba wata daga cikin kishiyoyinta da suka yi tarayya da ita har addinin da take karkashinsa.
Kari akan haka, a kokarin cimma wadannan manufofi ne kowace kungiya take fafarar ƴar uwarta, zaka iya fahimtar haka musamman a lokaci da suke kara yawaita a sakamakon manufofi kagaggu, wadanda idan ka kalle su zaka tabbatar da karkacewarsu ga barin tsarin taimakawa kowa koma bayan shugabanninta a karon farko, sai yayanta masu biyayya.
Ambatonsa zai amfanar; maida al-amura ga shugaba na bai daya, da yi masa da'a matukar bai yi umarni da sabo ba.
Shi ya cancanta abi umarninsa, ba na wasu a can wata duniya ba, in ya yi kuskure sai a gyara masa a wajensa, ba kan minbari ba, kuma ba a sulale zuwa ga waninsa ba!
In da shugaban kowace kungiya zai karantar da jama'arsa ladabi ana gaba dashi da ya dan fiye masa alheri, amma sai kaga yana takaice musu biyayya akansa, kamar shi a hukunta yi masa da'a.
A takaice, kungiyoyi sune sanadiyyar rabuwar kan jama'ar musulunci, da fara bayyanarsu ce al-umma ta fara kama rauninta, makiya suke ganin damarta, saboda kowacce da abin da ta sanya a gabanta, koma bayan wanda aka sanya mata.
In da kowane shugaban kungiya zai sallami jama'arsa zuwa ga littafin Allah, da sunnar Manzonsa, da fahimtar sahabban manzonsa, da an samu hadin kai irin na jama'ar farko, saboda alheri dukkansa yana tare da na farko, in mun yi imani da abinda suka yi imani zamu shiriya, sune wadanda ba su rayu a karkashin wani suna ba face muslunci; mafi girmar ni'imar Allah ga bayinsa.
Musulunci shi ya zama wajibi ga kowa ya yi shi, ya yi tungaho da shi.
A ya yin da masu neman canji suka fara rada wa kansu bakon suna, suka fara kutsawa cikin bakin aiki, domin su ware kansu daga jigo, sai jigon ya wanzu a asalinsa, ya karkata zuwa ga tsamo sunansa daga mabubbugarsa ta asali; kundinsa, a yayin da wadancan suka fita domin aro wa kawunansu suna, ta hanyar sanya shi da kansu, ko sanya musu a sakamakon motsin su.
A karshe, zaka fahimci matsalar rabuwa da karkasuwar al-umma, idan ka kalli halin su, da yanayin da suke cikinsa, na kaskanci; talauci; na addini: wanda shi ne abincin zuciyoyinsu, na jiki: wanda ya ke hana wasun su bautar ubangijinsu kwatata ko su zama masu yi ba tare da nutsuwa ba: ita kuma tunin ta zama ruhinta.
In za a karkare zance, a iya cewa: nasara tana tare da mai gaskiya koda bai jingina wa kansa wani suna ba, dama ba a umarce shi ba, bal butulcewa ni'imar ubangijinsa ne ma, don haka dai ba ta tare da makaryaci koda sunansa yafi zuma zaki, balle ba ya ita zagin zaki ba dadi ga barna da barnatarwa.
Wata sabuwa, da wuya dan rabuwar kai ya yi rayuwa cikin nutsuwa wacce take zama sanadiyyar aminci, su kuma ana nemansu ne a ta hanyar mika wuya zuwa ga Imani da Allah da Mazonsa a karkashin manufarsu, bin tafarkin magabata na kwarai, tare da dakatawa akan takun rawayensu.
Kungiyoyi suna tare da bidi'o'i, sune kibiyoyin fasa hadin kan al-ummar musulunci.
1011435a.h.
13112013c.e

No comments:
Post a Comment