ibrahimlawalsoro

Tuesday, 5 March 2024

Tsegumi

 

1. Cutar da ni ba ka iyawa
Da tseguminka ka ji ni

2. Nai samma can na luliƙa
Ai Jalla ke mani tsani

3. Babu laifi in ka ƙi
Ni ka so ni ban tsammani

4. Mahassadi ya kamarka bai
Da kula wajena don ni

5. Ban karkaɗe wasu kunnuwa
Don jinka ya mai rauni!

19. 11. 2022

Posted by Dr. Ibrahim Lawal Soro at 12:09
Email ThisBlogThis!Share to XShare to FacebookShare to Pinterest

No comments:

Post a Comment

Newer Post Older Post Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

About Me

My photo
Dr. Ibrahim Lawal Soro
View my complete profile

Blog Archive

  • ▼  2024 (19)
    • ▼  March (19)
      • Wata Fa'ida Ta Ibada
      • Self-proclaimed Intellectuals and the Question of ...
      • Wani Batu Da Ya Juyo Da Nazari Na (17)
      • Wata Fa'ida Ta Akidar Salafiyyah
      • Tsakanin Dr. Ahmad Gumi da Sayyid Qutb da Izalah d...
      • Makircin Ikhwaniyawa
      • Lazimtar Manzon Allah (S. A. W) Ga Raka'o'in Alfij...
      • Nasabar Ta'addanci a Karnin da ya Wuce da Wannan K...
      • Wata Fa'ida Ta Manhajin Salafiyyah
      • Manzumar Tauhidi da Aƙida (2)
      • Manzumar Tauhidi da Akida
      • Matsaloli Uku (3)
      • Tsegumi
      • Rayuwa
      • Izna (2)
      • Izna (1)
      • Warware Wata Shubuha
      • Wata Fa'ida Ta Manhajin Salafiyyah
      • Tunatarwa Ga Prof. Mansur Isa Yelwa
  • ►  2022 (4)
    • ►  November (4)
  • ►  2015 (11)
    • ►  February (11)
Watermark theme. Powered by Blogger.